Browsing Category
Fitattun Labarai
Featured
Bambancin Al’adu: Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Kira Akan Hadin Kai Da Ci…
Yayin da Najeriya Ke bi sahun duniya wajen bikin ranar bambancin al'adu da tattaunawa don ci gaba a bana …
Shugaba Tinubu Ya jinjinawa ‘Yan Najeriya Burtaniya kan Nasarar Magajin Gari…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya ‘yan Najeriyar Birtaniya Opeyemi Bright da Jason Jackson murna kan zaben da suka…
Mataimakin Shugaban Kasa Ya Kan Ziyarar Aiki Zuwa Jihar Taraba
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa Jalingo babban birnin Jihar Taraba a wata ziyarar aiki a…
Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar NEMA Ta Samar Da Kayayyakin Agaji Ga…
Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) da ta samar da kayan agaji da sauran…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Dawo Abuja Daga Rome
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Rome bayan ya halarci bikin rantsar da Paparoma Leo na 14.…
Shugaba Tinubu Da Shugabannin Duniya Sun Halarci Bikin Rantsar Da Paparoma Leo XIV
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bi sahun shugabannin duniya a St Peter’s Basilica domin bikin rantsar da Paparoma Leo…
Shugaban Najeriya Ya Yi Musabiha Tare Da Paparoma Leo XIV
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da Mai Martaba Paparoma Leo na 14 a fadar Vatican a yayin bikin…
Shugaban kasa Tinubu Ya Isa Birnin Rome Domin Bikin Rantsar Da Paparoma Leo Na 14.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa Rome babban birnin kasar Italiya domin halartar bikin rantsar da Paparoma Leo na…
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Alaafin Oyo Oba Oyooade
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin Alaafin Oyo na 46 Mai Martaba Sarkin Oyo Oba Abimbola Akeem Owoade a…
Oyo Ta Horas Da Jami’an LG 873 Don Inganta Mulkin Kananan Hukumomi
Gwamnatin Jihar Oyo ta shirya taron horas da kansilolin kananan hukumomi 453 da mataimaka na musamman 420 a fadin…